ZANCE NA, NA YAU
A Wasu Lokutan Abunda Kake Matuqar Nema Da So, Sai Kaga Bashi Allah Yake Baka Ba, Domin Abunda Ka Nema, Idan Allah Ya Bakashi, Saiya Zama Sharri Gareka, Domin Shi Allah Mai Son Bawansa Ne Da Alkhairi, Sai Indai Bawan Ne Ya Dagewa Kansa Wajen Neman Sharrin.
Duk Abunda Allah Ya Baka Ka Gode Masa, Abunda Kaga Bai Baka Ba, Nanma Ka Gode Masa, Ta Iya-Yuwa In An Baka Ya Zamo Sharri Gareka.
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy MVMech
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech . BPM PAN PHM . AUYO . YOLA . MECH
.
ZANCE NA, NA YAU
Kabar Ganin Don Kafi Wani Nauyi Ko Qarfin Qualification
Kabar Ganin Kai Talaka Ne, Ko Kafi Wani Ilimin Addini Da Taqawa, Allah Ya Bashi Dukiya Ko Qadarori, Kai Allah Bai Baka Ba, Haka Yaso Ya Ganka, Shima Haka Allah Yaso Ya Ganshi, Inka Matsawa Kanka, Zaka Fada Cikin Kogin Hassada.
Kai Kuma Kabar Ganin Allah Ya Baka Dukiya Ko Qadarori, Kana Ganin Na Qasa Da Kai, Shi Bashi Da Wayo, Baiyi Wayo Da Dabara Ba, Shi Yasa Bai Samu Ba, Dare 'Daya Allah Kanyi Bature, In Allah Ya Ga Dama Once Saiya Kwace Daga Hannunka Ya Baiwa Talakan, Mu Ga Ta Wayo Da Dabarar.
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy MVMech
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MV
prince r a u jimetawiy
Annabi Ne Mafita
Al-ihsan Sunnah
Nasru Minallahi
Abu Aliyu Zainul-Abideen