Explore captivating content and diverse perspectives on our Discover page. Uncover fresh ideas and engage in meaningful conversations
Talauci Da Rashin Aikin Yin Ga Matasa Ubangiji Allah Ya Yaye.
Tashe-Tashen Hankali, Kashe-Kashen Rayuka Allah Ya Yaye Mana.
Zaman Lafiya Mai Dorewa A Qasarmu Najeriya Ubangiji Allah Ya Kawo Mana.
Ya! Allah Mu Talakawan Najeriya Ka Qara Shiryar Damu, Mu Zamo Masu Amana, Kyautatawa Da Adalci, Ko Ma Samu Shuwagabanni Adilai.
#happyindependenceday #65
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy MVMech
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM, CON, MVMech, JMT, YOLA