Explore captivating content and diverse perspectives on our Discover page. Uncover fresh ideas and engage in meaningful conversations
Qasata Mai Albarka
JAMHURIYAR TARAYYAR NAJERIYA
Tana Buqatan Refreshing And Updating, Imma Ta Farin Hula, Imma Ta Soji.
Dalili Kuwa : Kaso Mafi Yawa Daga Cikin Al'umman Qasata, Cigaba Da Karatun Boko Kai! Harma Da Na Addini Ya Gagara, Samun Aiki Na Gwamnati Ko Na Kamfani ETC Shima Ya Zama Aiki Jaa, Sana'o'in Hannu Gamu Nan Haka Muke Wuni Mu Koma Empty Pocket, Kuma Kowanne Sana'ar Hannu Kaje Haka Ne, Cin Abinci Sau Uku A Rana Kaso Kadan Ne Suke Yi A Rana.
raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech
(Motor Vehicle Mechanic MVMech)
FALSAFA TA, TA YAU
Mafi Yawancin Al'umman Qasata Mai Albarka
JAMHURIYAR TARAYYAR NAJERIYA
Duk Fafutukan Da Al'umma Ke Ciki, Kaso Mafi Yawa Daga Cikin 'Dari, Da Kuma Hada Qarya Da Gaskiya Duka Baya Wuce Abunda Za'aci A Ciki Ba, Imma Sau Biyu A Rana Ko Sau "Daya A Rana.
Talaka Na Qara Talaucewa Da Shiga Ha'ula'i, Masu Kudi Kuma Suna Qara Kudancewa, Ko A Jikinsu Da Talaka.
-
raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech
DeepSeek-R1 Model now Available in Amazon Bedrock Marketplace And Amazon SageMaker JumpStart | #ai
The Science and Strategy Behind Lotto Wheeling Systems | #lotto Winning Probability