11 گھنٹے - ترجمہ کریں۔

BABANGIDA BA SUNAN KAKA NA BANE

A Matsayin Wanda Nake Uwa Da Uba Hausawa.
Duk Yaron Da Aka Saka Masa Sunan Kakansa ( Sunan Baban Babansa ) A Qabilar Hausa Ana Qiransa Da Babangida.
Sunana Muhammadu Rabiu
Sunan Baban Babana Muhammadu Uba, Kuma Shima Sunan Kakansa Muhammadu.
Ni Takwaran Kakana Nane, Kuma Takwaran Kakan-Kakana.
Shiyasa Sunana Na Laqabi/Inkiya Ya Zama Babangida.
In Baku Manta Ba, A Baya Ina Amfani Da Wannan Sunan
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy
Amma Saboda Yadda Naga Sauran 'Yan,uwa Irin Kanurai, Fulani, Yoruba Da Igbo Suke Amfani Da Sunansu Da Sunan Inkiyansu Na Yare,
Shine Nima A Matsayina Na Bahaushe, Na Canja Duk Sunana Na Social Network Na Maida Shi
Rabiu Alhaji Umar Babangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida.
Babangida Ba Sunan Kakana Bane Sunana Ne Na Inkiya.

#raubabangida
#rabiu_alhaji_umar_babangida
#bpm #paa_pan #phm #mvm #auyo #yola_north

image