3 ঘন্টা - অনুবাদ করা

Wai Kai Rabiu Wani Irin Mutum Ne, Ba Ruwanka Da Mugunta, Hassada, Jin Baqin Ciki Don Wani Na Ya Samu Wani Abu ETC.

Toh Abunda Zan Iya Cewa Anan Shine : Daga Cikin Wasiyoyin Da Mahaifiyata Amina Hamza Yunusa Ngurore ( Ta-Annabi ) Ta 'Dora Ni Akai
" Ka Zama Mai Neman Na Kanka Duk Qanqantarsa Duk Yawansa, Ka Godewa Allah A Duk Abunda Ya Baka, Kada Kayi Gasa Da Kowa A Rayuwa, Ka Zamo Mai Haquri, Gaskiya, Riqon Amana, Banda Girman Kai, Mugunta, Hassada Na Haneka Da Su, Ka Guje Su "
Toh Mai Yuwa Wannan Ne Yayi Tasiri A Jikina, Na Zamo Haka.
Allah Nake Roqo Ya Qara Jaddada A Gareta, Mamana Mahaifiyata
#aminahamzayunusangurore
Ta Kasance Tana Yi Mini Wadannan Fada Da Nasiha Da Wasiyoyi Duk Bayan Sallahr Asuba In Mun Gaisa ( Gaisuwa Tsakanin Uwa Da 'Da )
Tun Ina
- Nursery School, A Nasarawa LGA Kano State
- Primary School, A Auyo LGA Jigawa
- Har Allah Ya Dawo Damu Mahaifarmu Jimeta-Yola N LGA Adamawa State,
Haka Muka Kasance Da Ita Har Allah Ya Kar6i Rayuwarta A November, 2015 Ina Dan Shekara 16yrs
AMINA HAMZA YUNUSA NGURORE
TA-ANNABI
MAMAN AMINA
MAMAN BABANGIIDA.


Rabiu Alhaji Umar Babangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA, PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH

image