- -- --- { ZANCE NA, NA YAU } --- -- -
A Wasu Lokuta Iyaye Su Suke Jefa 'Ya'yansu Yin Sace-Sace, Shiga Kungiyoyin Asiri Don Yin Kudi, Ta Hanyar 'Dorawa 'Ya'yansu Abinda Yafi Qarfinsu, Yafi Qarfin Samunsu.
Wane Yayi Kaza Ya Samu Kaza, Kaima Kaje Kayi, In Kayi Baka Samu Ba, Iyaye Su Dinga Zagin 'Ya'yansu Marasa Zuciya, Hattara Iyaye : A Rayuwa Dole Akwai Fifiko, Kowa Da Qashin Arzikinsa, Ku Dena Dorawa 'Ya'yanku Abunda Yafi Qarfinsu.
raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM . CON . MVMech . ATMech . APMech . AUYO . YOLA NORTH