Duk Abinda Kasan Idan An Fada/Gaya Maka, Bazaka Ji Dadi Ba, Toh Kaima Karka Fadawa Wani, Yin Hakan Zai Qara Mana Soyayya Da Zaman Lafiya A Tsakanin Juna.

image