NASIYYAH TA, TA YAU
Ku Dena Zurfafawa Cikin Soyayyan Mutane, Domin Ita Zurfafawan Tana Hana Ganin Laifin Mutum, Idan Ya Aikata Laifin Ko Wani Abu Na Kuskure.
Hakanan Ku Daina Zurfafawa Cikin Qiyayyan Mutane, Domin Itama Tana Hana Ganin Kyan Aikin Mutum, Idan Ya Aikata Abu Mai Kyau.
raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech
