FALSAFA TA, TA YAU
A Wasu Lokutan Mutane Su Suke Jawowa Kansu Ciwo/Jinya, Da Rasa Rayuwarsu, Ta Hanyar Daqile/Danne Wanda Yake Qasa Da Su, A Lokacin Da Taurarinsu Ya Fara Haskawa, Yaronka Ne A Office, Ko Sana'ar Hannu ETC.
Kai Kanka Inka Tuna Wadanda Suka Nemi Su Danneka A Lokacin Da Taurarinka Suka Fara Haskawa, Shin! Sun Kai Labarine? Toh Kaima Daure Karka Zama Irinsu.
raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech
