Cikin Abubuwa Biyun Nan, Saika Rasa Wanne Zaka 'Dauka.
Inka Zamo Mai Surutu Da Wasa Da Raha, Sai A 'Daukeka Wawa Bagidaje, Maqaryaci, Soko.
Inka Zamo Shiru-Shiru, Ace Ka Fiye Girman-Kai Ko Ji-Ji-Da-Kai, Ko Ace Ai Talauci Ne Yake Damunsa, Ko Ma Ace Maka, Kai Mugu Ne, Ka Fiye Mugunta.
Toh Amma Ni Anan Na 'Dauki Shiru-Shirun Da 'Daga Kai Sama.
In Kaga Dama, Kace Ni Mugune, Mai Girman Kai Ko Ji-Ji-Da-Kai, Wannan Ya Rage Naka.

#raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy MVMech
.