Nifa In Allah Ya Kaimu Next Za6e APC Zan Za6a
Muddin In Dai Manyanmu Na Arewa Basu Hada Kansu Sun Dunqule Waje 'Daya Ba, Ta Yadda Zasu Kifar Da Jam'iyyar APC Ba, Toh Ni APC Zan Za6a.
Muddin
Atiku Abubakar Yana PDP
Rabiu M Kwakwanso Yana NNPP
M. Nasiru El-Rufa'i Yana SDP
Muddin Wadannan Mutane Ukun Inde Basu Zamo A Qarqashin Jam'iyya 'Daya Ba, Banga Yadda Zasu Kifar Da APC Ba.
Don Haka Bazanje In Sha Rana A Banza Ba, APC Zan Za6a.
#raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech
.
