1 में - अनुवाद करना

ZANCE NA, NA YAU
A Wasu Lokutan Abunda Kake Matuqar Nema Da So, Sai Kaga Bashi Allah Yake Baka Ba, Domin Abunda Ka Nema, Idan Allah Ya Bakashi, Saiya Zama Sharri Gareka, Domin Shi Allah Mai Son Bawansa Ne Da Alkhairi, Sai Indai Bawan Ne Ya Dagewa Kansa Wajen Neman Sharrin.
Duk Abunda Allah Ya Baka Ka Gode Masa, Abunda Kaga Bai Baka Ba, Nanma Ka Gode Masa, Ta Iya-Yuwa In An Baka Ya Zamo Sharri Gareka.


Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy MVMech
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech . BPM PAN PHM . AUYO . YOLA . MECH

.

image