- {{ HAPPY BIRTHDAY TO ME }} -
RABIU ALHAJI UMAR JIMETAWIY

A Yau 15-05-2025 Alhamis, Nake Cika Shekara 27 A Duniya.
Amma Ni A Wajena Ba Abun Yin Celebration Bane.
Tunatarwa Ne, Lalle In Sani, Daga Cikin Shekaru Da Allah Ya Qaddara Zanyisu A Duniya, Toh Yau Nayi Shekara 27, Alama Ce, Da Take Nuna Mini Tafiya Tayi Tafiya, In Qara Komawa Ga Allah, Lalle Duniyar Nan Ina Kan Hanyar Barinta, Wannan Shekara 27 Wa'azi Ne A Gareni, Allah Yasa Mu Dace.
Ameen Summa Ameen
#rabiualhajiumarjimetawiy, #mvmech . #bpm_pan_phm . #engr . #atmech . #apmech . #auyo . #yola

image