A Madadina Da 'Yan,uwana Da Dukkan Al'ummar Yola North ( Jimeta ) Muna Miqa Ta'aziyyarmu Ga Iyalan Gidan Da Dukkan Masoyan BABA BUHARI Dake Najeriya Da Dukkan Duniya Baki 'Daya, Ubangiji Allah Yaji Qansa Yayi Masa Rahma, Allah Ya Sa Hakan Hutu Ne Gareshi.
Ameen Summa Ameen
#raujimetawiy
#rabiualhajiumarjimetawiymvmech #bpm_pan_phm #engr #atmech #apmech #auyo #yola_north
