MUTUWAR AURE, SAKI / DIVORCE
Ban Ta6a Aure Ba, Amma Wannan Abu Yana Matuqar Ci Na A Rai, Kuyi Haquri Karku Ga Kamar Na Takura Ku, Ko Aure Nake So, Ko Naje Neman Aure An Hanani.
Gaskiya Yanzu Muna Situation Da Ya Kamata A Magance Matsalolin Da Yake Kawo Mutuwar Aure, Abubuwan Yayi Yawa.
Iyaye, Zawarawa Da 'Yan, Mata Duk Wanda Yazo Neman Aurenku Ku Tabbatar Da Zai Riqeku Tsakani Da Allah Iya Qarfinsa Har Tsawon Rayuwa, Imma Mai Kudi Ne Ko Mai Hali Ko Talaka.
Matasa A Dena Zuwa Neman Aure Da Nuna Qarya Da Kai Kafi Qarfin Komai.
Zawarawa 'Yan, Mata A Dena Raina Abunda Mazajenku Suke Kawo Muku Muddin Kun Tabbatar Da Babu Son Zuciya A Ciki.
Iya Wadannan Abubuwa Biyun Zasu Rage Kawo Yawan Mutuwan Aure.
#raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM, CON, MVMech, ATMech, APMech, AUYO, YOLA-NORTH


.